Masarautar Borgu

Masarautar Borgu
masarautar gargajiya a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 9°53′N 4°31′E / 9.88°N 4.52°E / 9.88; 4.52
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Neja

Masarautar Borgu (مَسَرَوْتَرْ بُورغُو) masarautar gargajiya ce dake a cikin birnin sabon Bussa (New Bussa) a jihar Neja, Nigeria. An kafa Masarautar ne a shekarar 1954 lokacin da aka haɗe masarautun Bussa da Kaiama. Waɗannan masarautu, tare da Illa, a da ɓangare ne na yankin Borgu, wanda aka raba tsakanin mulkin mallakar Faransa na Benin da Birtaniyya mai kula da Nijeriya a shekarar 1898.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search